Factbites
 Where results make sense
About us   |   Why use us?   |   Reviews   |   PR   |   Contact us  

Topic: Mutum


Related Topics

In the News (Wed 15 Feb 12)

  
  OHCHR: Hausa/Haoussa () - Universal Declaration of Human Rights   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
Kowane mutum na da hakkin kasancewa a cikin ja-gorancin harkokin jama'a na kasarsu, ko shi da kansa ko ta hanyar aika wakilansa wadanda ya zaba cikin yanci.
Kowane mutum na da hakkin ya sami isasshen halin da zai rayu da shi domin ya kiyaye lafiyarsa da shi da iyalinsa, da jin dadin rayuwarsu, ya kuma mallaki halin tabbatar musu da abinci da tufafi da mahalli da magani daga likita da sauran abubuwan kyautata rayuwa wadanda suke bukata.
Ba wani mataki a cikin wannan jawabi, wanda wata kasa ko wata kungiya ko wani mutum zai yi amfani da shi, ya kwatanta cewa matakin ya ba shi ikon tafiyar da wata hidima, ko aikata wani abu da nufin rushe wadannan hakkoki da abubuwan da yanci ya kunsa, wadanda aka bayyana a cikin wannan jawabi.
www.unhchr.ch /udhr/lang/gej.htm   (1894 words)

  
 Muhimmin Jawabin da Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana game da Hakkokin Ƴan-adam a shekarar
Kowane mutum na da hakkin kasancewa a cikin ja-gorancin harkokin jama'a na ƙasarsu, ko shi da kansa ko ta hanyar aika wakilansa waɗanda ya zaba cikin ƴanci.
Kowane mutum na da hakki a cikin sharaɗin daidai-wa-daida ya sami halin a ɗaukaka shi ya kama ragamar tafiyar da waɗansu ayyukan ƙasarsu na kula da harkokin jama'a.
Kowane mutum na da hakkin ya sami isasshen halin da zai rayu da shi domin ya kiyaye lafiyarsa da shi da iyalinsa, da jin dadin rayuwarsu, ya kuma mallaki halin tabbatar musu da abinci da tufafi da mahalli da magani daga likita da sauran abubuwan kyautata rayuwa waɗanda suke buƙata.
www.bisharat.net /Demos/UDoHR_HAU.htm   (1761 words)

  
 Fatawoyi1   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
Akwai wani mutum da ya sanya wa kansa gashin, kanti, idan har ya cire zai shiga cikin kunci, to shin ya halatta gare shi ya yi shafa akan wannan gashi (yayin alwala).
Idan har mutum yana da masaniya kan kwacen to hukuncinsa yana daidai da hukuncin kwace ba ya halatta a yi amfani da shi wajen salla da sauransu.
Shin mutum yana iya karatun salla a cikin zuciyarsa ba tare da fitar da lafuza ba?
www.irib.ir /worldservice/HausaRADIO/fatawoyi1.htm   (14285 words)

  
 Sabo da Sakamakonsa
Idan har mutum ya yi sa'ar riko da imani (Musulunci) da kuma aikata karantarwar Manzonmu, Muhammadu (a.s.), to zai sami kwan-ciyar hankali da farin ciki duniya da lahira, in kuwa ba haka ba, to zai fuskanci kunci da damuwa.
Sannan kuma daga lokacin da zunubi da sabo suka mamaye wannan guri (zuciya), to mutum yakan rasa shaukin aikata alheri da abubuwa masu kyau, kuma zahirinsa yakan misaltu da aikata muggan ayyuka da kuma mugunta.
A duk lokacin da mutum ya rasa shaukin kyawa-wan dabi'u da rashin sanin ya kamata kana ya hadu da rashin imani da Allah da akidar sakamako da azaba bayan mutuwa, to jure wa rashin aikata zunubi zai yi masa wuya.
www.balagh.com /housa/sin/sin1.html   (7041 words)

  
 DesMoinesRegister.com | News   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
At 6-foot-10 and 330 pounds, Ed Mutum cast a long shadow in the lobby of the Iowa State Penitentiary in Fort Madison, where the most violent of the state's criminals are housed.
Mutum's large soles scratched across the concrete floors inside to the visitor's room, where White would meet him and talk about a life of regrets, fear and boredom.
Mutum thought his father was being held hostage or lying bleeding to death in the street.
desmoinesregister.com /news/stories/c4788993/10476046.html   (2318 words)

  
 Brasil Patanal - Pousada Mutum
The Hotel, Pousada do Rio Mutum, is situated in the Pantanal in the region of Barao de Melgaco within one of the most beautiful areas of the Pantanal in the central state of Mato Grosso (Brazil).
This region of the Pantanal is distinguished by an unusual variety of landscapes integrating hills, lakes, rivers and grassy plains.
The Hotel Pousada do Rio Mutum lies, as its name indicates, on the river Mutum, shortly before it terminates into the two "great lakes", of witch the lager and famous one is called Baia de Chacorore, having a diameter of more than 15 km and is easily accessibly from the hotel.
www.ladatco.com /BR-Pan-Mutum.htm   (709 words)

  
 Barka da zuwa gumel.com   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
Kafin wannan lokaci za a dinga kiran mutum da wani suna da kakanni suka sa masa.
A wurinsu mutum yana iya hada ‘ya’yansa biyu, ko uku ko fiye da haka ya yi musu suna rana daya.
A wani lokaci har akan sami mutum ya yi aure ba a rada masa suna ba.
www.gumel.com /Hausa/Tarishi/Haifuwa-kafin-Musulinci.htm   (1564 words)

  
 Son forgives _ and befriends _ man in prison for father's murder   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
Mutum was no longer the angry young man who stayed up all night wondering how to avenge his father's murder.
Mutum followed the case closely and once, while working in jail in a county alcohol program, he encountered two of his father's killers awaiting sentencing.
Mutum never thought about Sherman White, who entered prison at an age when many kids are packing for college.
www.sfgate.com /cgi-bin/article.cgi?file=/news/archive/2001/01/03/national0306EST0335.DTL&type=printable   (1670 words)

  
 Pousada Mutum, Pantanal, Brazil   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
Pousada do Rio Mutum is situated in the Pantanal between the lakes Sia Mariana and Chacorore in the region of Barão de Melgaço within one of the most beautiful areas of the Pantanal in the central state of Mato Grosso (Brazil).
The Pousada do Rio Mutum lies on the river Mutum, shortly before it terminates into the two "great lakes", of which the larger and more famous one is called Baía de Chacorore, having a diameter of more than 15 km and is easily accessible from the hotel.
Pousada do Rio Mutum gives you the opportunity to stay in the middle of the nature including a large variety of wild animals in a secure, comfortably and private setting.
www.amazondiscover.com /amazon_lodges/pousadamutum.htm   (340 words)

  
 Mutum - Wikipedia, the free encyclopedia
Mutum is one of the family names (or Yumnak) in the Manipur state of India.
Mutum is also a city in the state of Minas Gerais, in Brazil.
This page was last modified 20:30, 25 May 2005.
en.wikipedia.org /wiki/Mutum   (63 words)

  
 Ilimi Kogi Ne
Malam ina da tambaya, a, kasancewar zamani yanzu, kusan Allah Ya sa ilimi ya yi yawa, wasu abubuwa duk da haka suke iya ilimi na da yanzu sun canza, wato kuma yanzu akan yo musaya, ko kuma aro daga sauran mazhabobi a yi amfani da su.
Alal misali da kamar yadda muka sani, idan mutum yana bin mai Liman salla, in Azahar yake yi, liman ma Azahar yake yi, haka Magariba da sauransu, in kuma nafila yake to shi ma nafila yake.
Mutum daya ne ya zo ya yi salla, to sai Manzon Allah ya ce, "wa zai taimaka wa wannan?" To sai wani daga cikin masallata, sun gama salla sai ya tashi ya zo suka yi salla tare.
ustazyusufali.faithweb.com /tam004_f.html   (1325 words)

  
 Pousada Rio Mutum - Pantanal Brazil
Pousada do Rio Mutum has been constructed according to international standards taking into account in particular the demands of modern eco-tourism and the interests of sport-fishing.
A Pousada do Rio Mutum is situated between the lakes Sia Mariana and Chacorore within one of the most beautiful regions of the Panatanal of Mato Grosso.
Reception and assistance upon your arrival at Cuiaba Airport.Transfer by van to the Pousada Rio Mutum, passing through the small village Mimoso, where Candido Rondon was born.
www.brol.com /mutum.asp   (1859 words)

  
 ww.gumel.com Karin magana   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
Kome lalacewar mutum, ba ya rasa rana tasa.
In kawunan mutum uku suka yi magana aka iske ta yadda ta ke, wannan ya cika mutum.
Ba ka ba mutum kibiya ya komo ya harbe ka da ita.
www.gumel.com /Hausa/Littafan%20hausa/Karin-Magana.htm   (2097 words)

  
 Brazil Incentives Travel Tourism Online Reservation Tours & Hotels - POUSADA DO RIO MUTUM
The Pousada do Rio Mutum is located between the lakes Sia Mariana and Chacorore in the heart of one of the most beautiful regions of the Pantanal in the state of Mato Grosso.
The Pousada Do Rio Mutum was constructed according to international building standards, taking into account in particular the demands of modern eco-tourism and the interests of sport fishing.
Ride by car or boat to the Mutum River for a photographic safari of an almost unexplored area of the river, with boat ride to observe all the Pantanal life.
www.bitourism.com /hotels.asp?action=gethtpacks&pid=315&hotel_id=253   (640 words)

  
 Xingu - Villas Bôas - Estadao.com.br   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
O mutum, percebendo a aproximação de alguém e reconhecendo Kanassa, disse: Ô Kanassa, tem índio bravo aparecendo aqui.
O mutum pôs o enfeite na cabeça e saiu andando para Kanassa ver.
Kanassa estendeu a mão na direção do mutum e falou baixinho: "Esse enfeite não vai mais sair da cabeça dele, vai ficar sempre assim".
www.estadao.com.br /villasboas/kanassa.htm   (1266 words)

  
 Archived conservation news for Mutum
The faller, Ron Mutum, from Holyhead, said he was "in a bit of a pickle".
The arrested activist is identified as Mutum Abung alias Naobi (19) s/oM Achou of Sanjenbam Khu-nou.
The activist is identified as Mutum Rabichandra (28) of Kiyam Siphaibabu Bazar.
conservation.mongabay.com /news/Mutum.htm   (884 words)

  
 [No title]
Tausayi shi yake hada mutum da sauran mutane 'yan'uwansa, kana kuma ya dada kara masa kauna da kusanci ga masoya da kuma iyalansa da kuma damuwa da abubuwan da suke damunsu.....
Siffofin daukaka da alheri sukan arzurta mutum da abubuwan da za su taimaka masa da kuma sanya shi ya zamanto mabubbugar alheri ga kansa da kuma sauran mutanen da yake tare da su.
Sannan kuma mu yi amfani da damar rayuwa wajen tafarkin kiyaye mutum da al'ummarsa daga hatsarori da kuma matsalolin rayuwa.
www.balagh.com /housa/doc/abwab.doc   (6272 words)

  
 RUDUN JUYIN HALITTA - Harun Yahya
Wata bahindiya masaniyar Anthropology, Lalita Vidyarthi tayi bayanin ka`idar juyin halitta din Darwin ta cusa akidar wariyar launin fata a cikin zaman takewar kimiyya:
Idan mutum yai nazarin wannan akida, wadda Adolf Hitler da Alfred Rosenberg suka yiwa alkibla, zai fahimci cewa akwai manufar 'zabin halitta', 'zabin ma`abota', da 'gwagwarmayar rayuwa tsakanin jinsuna', wanda aka maimaita su da yawan gaske a cikin littafin 'The Origin of Species.
Idan muka tuna akidar kwaminisanci ta 'dialectical conflict'wato rikicin wariyar harshe wadda tayi sanadiyyar mutuwar mutum sama da miliyan dari da ashirin (a cikin karni na ashirin, 20
www.harunyahya.com /other/hausa/evolutiondeceit/evolution_deceit_hausa_01.php   (4109 words)

  
 Hudubar Sallar Juma'a(Ta Farko) Ta Imam Khamene'i (H) Kan Kasar Iraki (11/4/ 2003)   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
Mutum ba zai lalata garuruwa, kauyuka da kuma unguwanni mutane a irin wannan yanayi da suka yi ba - wanda nan gaba kadan zan yi magana a kansa- da sunan wai yana lalata sansanonin soji ne.
To, babu shakka, mutum yana iya fadin hakan a duk lokacin da ya ga dama, to sai dai hakan ba hujja ba ce na kaddamar da mamayan soji akan wata kasa da kuma keta mata hurumi.
Saddam dai mutum ne da zai iya jure wa matsin lambar Amurka ba, a shirye yake ya yi sassauci da kuma yin yarjejeniya, to sai dai kuma Amurkawan ba a shirye suke su yi hakan ba.
www.irib.ir /worldservice/HausaRADIO/HAUSA/qaidhudubairaki.html   (3344 words)

  
 Sharuddan ingancin alwalla
Mas'ala ta 273: Idan mutum ya yi alwalla da ruwan wata makranta wadda yake zaton cewa shin wannan ruwan ya takaita ne kawai ga 'yan makarantar ko kuwa,amma kuma ya san cewa mutane suna yin alwalla a wanna wurin wanda yake nuna cewa, bai takaita ba kawai ga 'yanmakarantar, to anan shima alwallarsa ta inganta.
Mas'ala ta 2789: Idan ya kasance a cikin ruwan lawalla akwai tubali ko dutse na kwace idan mutum ya yi alwalla da ruwan ta inganta.
Mas'ala ta 292: Duk abin da mutum yake iya aiwatarwa da kansa bai kamata ba mutum ya nemi taimako wajen aikata wannan din.
lankarani.com /hus/res/14.htm   (859 words)

  
 Pantanal Safari Program - Day by Day - 3 nights & 4 days - Pousada Mutum, Pantanal North
In the morning, after breakfast, there will be a boat ride to “Corixo”, where we go on walking to the Chacororé bay, which has more than 15km of extension.
Lunch at the lodge and in the afternoon a ride by car or boat, taking us to the Mutum River for a photographic safari of an almost unexplored area of the river, where we will observe wild life of Pantanal.
The only vaccine we recommend is against “Yellow Fever”, but it is not required by Brazilian authorities.
www.packtours.com.br /dest/matogrosso/pantanal/htl/mutum/program/3nts.htm   (376 words)

  
 Pantanal
So it was back to the Pousada do Rio Mutum, for a hearty lunch, a dip in the balmy swimming pool and a pleasant nap in the ample hammocks under the mango trees.
Afternoons at Rio Mutum were spend horseback riding through the shallow marshes observing, well, birds.
Alternatively, we would take a small Boston whaler out on the Mutum river — which was literally chocked full of Jacaras (big ol’ South American caimans) and nasty piranha...of the yellow variety — the biggest of all the 30 or so species of the unruly little buggars.
www.travelgrotto.com /pantanal.htm   (801 words)

  
 Dandali - Fadi naka fadi nawa!
In ka ji mutum yana tsoron dare ba a daure shi ya kwance ba.
In ka ga mutum na tsoron kira ya yi laifi.
Mutum da gishirinsa, in ya ga dama ya dafa kaho.
www.dandali.com /cgi-bin/proverbs/proverbs.php   (1242 words)

  
 Amazon Travel - Rio Mutum Lodge, Tours, Packages, Tickets, Lodges, River Cruises, Manaus, Brazil   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
Located on the Northern region of Pantanal, which can be reached via flights in and out of Cuiabá, the Pousada Rio Mutum offers its guests one of the best infrastructure for ecotourism and fishing in the region.
The transfer takes approximately 3 hours and that itself is a great opportunity to observe the abundant Pantanal wildlife and flora.
Sports clothes; two pairs of tennis shoes or boots; jeans; light sleeved shirts; swimming suit; liquid, paste or cream repellent; binoculars; sun glasses; if wanted, rain coat and lantern; jackets and pullovers between the months of July and September.
www.amazontravel.com /am/mutum.asp   (2031 words)

  
 1944
In August, L.T. Mutum sent a message to the Bury Free Press from Normandy, where he was with the British forces.
In December L/Bombardier L.T. Mutum, R.A. of Coronation Place was appointed as Press Assistant to the Public Relations Officer of his unit in Europe.
Mutum, of Bury Road, who was reported as missing was now reported as being safe and well, although a prisoner of the Germans.
www.brandonatwar.co.uk /1944.htm   (2834 words)

  
 Resources on the Mutum from academic institutions   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
Noun modifiers :...saniya d'aya shanu biyu mutum d'aya mutane biyar gida goma or gidaje goma kujera
Epistula Petri II / 2 Peter : But was rebuked for his iniquity: vesaniae subiugale mutum in hominis the dumb ass
32, 113: magistratum legem esse loquentem; legem autem mutum
www.mongabay.org /conservation/Mutum.htm   (500 words)

  
 A Tribuna Mato Grosso   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
França é tão competente e engenhoso, que conseguiu emplacar a então desconhecida esposa Iraci Araújo França (irmã de Mutum) como candidata a vice-governadora, ajudando Blairo na baixada cuiabana.
A Coluna sempre acreditou que Mutum seria reeleito vereador e testemunhas são todos os que nos perguntavam sobre os que teriam possibilidades.
Competente administrativa e politicamente, Mutum não deixará de atender aos pleitos dos vereadores em prol da clientela eleitoral dos mesmos, o que certamente não o atrapalhará neste primeiro momento em que se deve pensar nas eleições estaduais, onde certamente Iraci França, a irmã, deverá ser novamente candidata à vice-governadora juntamente com Blairo.
www.atribunamt.com.br /?c=colunas&f=ver_noticia_coluna&id=3297   (981 words)

  
 [No title]   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
In the remainder of this discussion, I shall consider the male roles of sarmayi and mutum before treating the female roles of budurwa, amariva, and mace.
As a yaaroo begins to purchase his own clothes with money he has earned and when he works in earnest on his father's farms, he comes to be considered a sarmayi.
Many villagers stated to me that a sarmayi becomes a mutum when his second child is born.
lucy.ukc.ac.uk /EthnoAtlas/Hmar/Mar_dir/XMarriage.4252   (361 words)

  
 Hausa Greetings   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
Kuma ba safai ake kama hannun mutum ba da hannu biyu.
Amman wani lokaci, idan wani mutum mai babban muk'ami ne, misali limamin gari, ake gayar, to akan iya kama hannunsa da hannu biyu.
Kuma, Hausawa sukan gayar da mutum a kowane hali suka tarar da shi a ciki, idan mutum yana aiki, ko kuma idan yana hutawa ne, da sauransu.
www.indiana.edu /~tltl2/afrilang/hausa/gaishe.html   (178 words)

  
 [No title]   (Site not responding. Last check: 2007-10-05)
Har zuwa karshen abubuwan da ya ambata na fa'idar halittar rana da dare da kuma abinda ya kamata mutum ya yi godiyarsa daga wannan ni'imar.
Don haka su kasance tare da duk wani da yake bin su kuma suka hakikance da rashin tona asirinsu suna matukar kokarinsu wajen koya masa hukunce-hukuncen Shari'a, suna cusa masa ilimin Muhammadiyya, suna sanar da shi abinda yake nasa da kuma wanda yake kansa.
Shi mutum yawanci sha'awarsa kan yi galaba a kansa har ya zamanto daga cikin abubuwa masu wahala gare shi ya yi imani da akidar adalci ballantana ma ya samar mata cikakkiyar akida wadda ta dara sha'awace-sha'awacensa da karfinta.
www.rafed.net /books/other-lang/imamea-hus/04.html   (7953 words)

  
 (: SóNotícias :)
Está confirmado para a cidade de Nova Mutum, nesta quinta-feira, a fase semifinal da Copa Centro América de Futsal.
Para chegar a semifinais, a equipe de Nova Mutum teve que vencer Sinop por 5 a 2, na última sexta-feira em Campo Novo na quarta fase da copa.
Já a equipe de Campo Novo empatou em 3 a 3, com Sinop e goleou Nova Mutum por 4 a 0.
www.sonoticias.com.br /mostra.php?id=3783   (226 words)

Try your search on: Qwika (all wikis)

Factbites
  About us   |   Why use us?   |   Reviews   |   Press   |   Contact us  
Copyright © 2005-2007 www.factbites.com Usage implies agreement with terms.